Sanarwar da mai magana da yawun kamfanin, Olufemi Soneye ya fitar tace, an warware matsalar.Babban kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL, ya bayyana cewar matsalolin tsare-tsare...
Kamfanin samar da wutar lantarki na ƙasar Afirka ta kudu wato Eskom, ya yi gargaɗin sake samun yankewar wutar lantarki a watanni masu zuwa a ƙasar....
Jihohin Kaduna, Kano, Bauchi, Jigawa, Yobe da birnin tarayya Abuja za su iya fuskantar ƙarancin ruwan sama. Babban Darakta na Hukumar ba da agajin gaggawa ta...
Gwamnatin jihar Jigawa ta nuna damuwarta kan ƙarancin sabbin takardun kuɗi na Naira, inda ta ce mazauna jihar na kwana a wajen injin bada kuɗi. Kwamishinan...