Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi da ke Jamhuriyyar Nijar. Bayanin hakan na ƙunshe...
Wani ɗan kasuwa mai suna Mallam Umar Tasiu, ya sha bulala, wadda ta yi sanadiyyar mutuwarsa har lahira da wasu surukansa suka yi masa a garin Minna...