Tag: Karɓa
-
An tuɓe wa ’yan sanda 5 kaki kan karɓar cin hanci
An tuɓe wa ’yan sanda 5 kaki kan karɓar cin hanci Rundunar ’yan sandan Najeriya ta tube wa wasu jami’an ta biyar kaki sakamakon zargin su da karɓar cin hancin kuɗi kimanin Naira miliyan uku. Mataimakin Shugaban ’yan Sanda mai kula da Shiyya ta shida ta da ke Jihar Kuros Riba, Jonathan Towuru, ya sanar…
-
Fasfo dubu 97 ba a karɓa ba a Najeriya – NIS
Hukumar kula da shige da fice ta ƙasa, (NIS), ta ce kusan takardun fasfo dubu 97,000 da aka fitar ba a karɓa ba a jihohi 36 na faɗin ƙasar nan ciki har da babban birnin tarayya, Abuja. Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, SPRO, Kwanturolan Shige da Fice, Tony Akuneme ne ya bayyana hakan a…