Wani jami’in EFCC ya hallaka kansa a Abuja Rahotanni sun bayyana cewar wani jami’in Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC),...
Wani tsohon soja mai shekaru 72 mai ritaya mai suna Francis Dooga, ya kashe kansa a Makurdi, babban birnin jihar Benue. Ana zargin marigayin ya rataye...
An tsinci gawar wani ɗan kasuwa mai shekaru 35 a duniya da ake zargin ya rataye kansa a wani ɗaki da ke unguwar Sharaɗa a Kano....
Wata ƙwararriya a fannin kiwon lafiya, Farfesa Millicent Obajimi, ta ce cutar kansar nono, wadda ita ce kan gaba wajen cutar da mata a duniya, na...
Wani ɗan Kenya ya cinna wa kansa wuta saboda tsadar rayuwa a birnin Mombasa na ƙasar. Tun da farko dai mutumin ya ce yana zanga-zanga kan...