Tsoffi da sabbin jarumai mata, sun taru da zummar samarwa kansu mafita ta hanyar wannan ƙungiyar me suna AKAFA, Inda ake gudanar da taron bude ƙungiyar...
A yanzu haka, shirye-shirye sun kammala domin gudanar da taron ƙaddamar da sabuwar ƙungiyar matan Kannywood mai suna ‘Association of Kannywood Female Artistes’ (AKAFA) wanda za...
Kannywood tayi babban rashi, Allah Ya yiwa daraktan fitaccen fin din Kannywood na YouTube, “Izzar So”, Nura Mustapha Waye, rasuwa. Rahotanni sun nuna cewa har daren...