Ƙananan hukumomin Nangere, Fika da Potiskum a jihar Yobe a ranar Juma’a sun ce sun kashe sama da Naira miliyan 299.1 wajen gudanar da ayyukan raya...
Gwamnatin Jihar Yobe ta ɗage dokar hana hawa babura a Yobe ta Gabas, yankin da ya ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai a jihar. Ɗagewar ta soma aiki...