Kamfanin simintin BUA, wanda shi ne kamfanin siminti mafi girma na biyu a kasuwar Najeriya, ya sanar da rage farashin buhun siminti zuwa Naira dubu uku...