Daga Ibraheem El-Tafseer Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya ta kai zagayen daf da na kusa da na ƙarshe, bayan da ta doke Kamaru 2-0 a wasan...
Bankin Raya Ƙasashen Afirka (AfDB) ya bai wa Kamaru tallafin kuɗi Euro miliyan 73.44 domin gina wata gada a kan Kogin Ntem da ke kan iyaka...
Matsalar garkuwa da mutane na daga cikin matsalolin tsaro a Kamaru. A ƙalla mutane 30 ne ake fargabar an yi garkuwa da su, ciki har da...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya buƙaci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kuɗi a ƙasar su ƙara sanya ido wajen harkokin kasuwanci da mutane daga ƙasashen...
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce dakarunta a ranar Talata, 4 ga watan Yuli, 2023 sun yi nasarar kashe wani fitaccen kwamandan ƙungiyar Boko Haram/Islamic State of...