Tag: Kakarsa
-
Ya kashe kakarsa mai shekara 100, saboda ba zai iya kula da ita ba
A ranar Alhamis ne aka zargi wani mutum da kashe kakarsa mai shekaru 100 da gatari yayin da take zaune a kan keken guragu. Ana ci gaba da shari’a a birnin Hamburg da ke arewacin Jamus bisa zargin kisan kai. “Ba zai iya jure kula da ita ba,” lauya mai shigar da ƙara ya shaida…