Kwana biyu bayan ƙaddamar da katin lamuni na kuɗin dala a Najeriya, wato American Express Credit Card, irinsa na farko a Afrika, masana tattalin arziƙi sun...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da wata manhaja da za ta bai wa ƴan ƙasar damar bibiyar ayyukan da take yi don gani ko tana cika...
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya ƙaddamar da sabbin makarantu uku da cibiyar kula da lafiya a matakin farko da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da cewa rukunin farko na sufurin jirgin ƙasa da zai yi zirga-zirga a cikin birnin Ikko mai taken...
Hukumomi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun ƙaddamar da dokar ta-ɓaci game da satar waya da kuma wasu laifukan da ake aikatawa a birnin....
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya ƙaddamar da gidaje 200, wanda gwamnatin tarayya ta gina a Gajiram a ƙaramar hukumar Nganzai ta jihar. Da yake...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da aikin gina gadar sama ta biyu a birnin Maiduguri domin ƙara rage cunkoso da kuma ƙara...