Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya (DSS) ta rufe wani asibiti kan zargin wani dan koyo yana yi wa marasa lafiya tiyata a garin Jos na Jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto ɗalibai shida daga cikin bakwai na jami’ar Jos da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ranar Litinin....
Shugaban karamar hukumar Wase a jihar Filato, honourable Dakta Ado Buba, ya bayyana cewa gwamnatin sa zata siyo bindigogi domin raba wa kungiyoyin sa kai na...
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya bayar da tallafin Naira Miliyan 100 ga zawarawa dubu biyar 5,000 da sauran mata masu karamin karfi a jihar...