Tag: Jirgin ruwa
-
Wani jirgin ruwa ya kife da ‘yan ci-rani a tekun Mauritania
Wani jirgin ruwa ya kife da ‘yan ci-rani a tekun Mauritania ‘Yan ci-rani kimanin 90 ne suka rasu a kan hanyarsu ta zuwa Turai a lokacin da jirgin ruwan da suke ciki ya kife a farkon makon nan a gabar tekun Mauritania, in ji kafar watsa labarai ta ƙasar wadda ta ambato jami’ai na bayani…
-
Jirgin ruwa ɗauke da mutane sama da 100 ya kife a jihar Kwara
Wani jirgin ruwa ɗauke da mutane sama da 100 ya kife a kogin Neja da ke kusa da Patigi a jihar Kwara. Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Talata a lokacin da suke komawa ƙauyen Ebbu bayan wani ɗaurin aure a unguwar Gboti. Wani mazaunin Patigi, Malam Isah Gimba, ya ce kawo yanzu…