Sakatariyar sufuri na hukumar babban birnin tarayya, (FCTA), ta bai lwa mazauna Abuja tabbacin samun isasshen tsaro a lokacin da titin jirgin ƙasa na Abuja ya...
Tawagar ‘yan sintiri daga sashin ‘yan sanda na Ijora Badiya sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da lalata titin jirgin ƙasa a jihar Legas....