Jirgi mai sauƙar ungulu ɗauke da shugaban ƙasar Iran Ra’isi, ya faɗi Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan harkokin cikin gidan ƙasar Iran Ahmad Vahidi ya tabbatar da...
Mayaƙan Houthi sun kai hari kan wani jirgin ruwan Amurka Bahar Maliya, kamar yadda mai magana da yawun ƴan Houthin Yahya Sarea ya tabbatar. “Sojojin ruwan...
Wasu matuƙan jirgi biyu na rundunar sojin saman Najeriya (NAF) sun tsallake rijiya da baya a hatsarin da ya rutsa da su yayin da dawowa daga...
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan tawayen Houthi sun kai wa tankar man Birtaniya da ke wucewa ta tekun Maliya hari da makami mai linzami.Rahotonnin sun ce akwai...
Daga Ibraheem El-Tafseer Wani jirgin sama da ke kan hanyarsa ta zuwa Amurka, ANA, dole ya sauya akala ya koma Tokyo, bayan wani fasinja da ya...
Ma’aikatar Tsaro ta Jamhuriyar Nijar ta ce wani jirgin yaƙin rundunar sojin saman ƙasar ya kashe fararen-hula bisa kuskure a harin da ya kai wa ‘yan...
Ƙungiyar Hezbollah ta ƙasar Lebanon ta ce ta kakkaɓo jirgin Isra’ila maras matuƙi da makami mai linzami a yankin Galilee Panhandle. Ƙungiyar ta bayyana haka ne...
Aƙalla mutane huɗu ne suka mutu, wasu da dama suka samu raunuka bayan wani jirgin ƙasan fasinja ya yi hatsari a Jihar Bihar ta ƙasar Indiya....
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da cewa rukunin farko na sufurin jirgin ƙasa da zai yi zirga-zirga a cikin birnin Ikko mai taken...
An yi fargabar mutuwar mutane biyar a ranar asabar bayan da wani jirgin ruwa mai sauri ya kife a mashigin ruwan Kalaba. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya...