Labarai1 year ago
Shugaban ƙasa mai jiran gado, Tinubu ya dawo gida, ya ce “a shirye nake da aikin da ke gaba”
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, kuma shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu ya dawo ƙasar ne da yammacin ranar Litinin bayan tafiyar kimanin wata guda a...