Kakakin rundunar Houthi Yahya Sarea ya bayyana a wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin cewa ‘yan tawayen Houthi na kasar Yemen sun kai hari...
‘Yan Houthi na Yaman sun ce sun kai hari kan jiragen ruwan Isra’ila da Amurka da Birtaniya 102 tun bayan ɓarkewar rikicin Gaza a watan Oktoban...
Hukumar da ke sanya ido kan sufurin jiragen sama a ƙasar Kenya ta tabbatar da cewa jirgin Fasinja na Safarilink ya yi karo da wani jirgin...
Daga Maryam Umar Abdullahi A cewar mataimakin Shugaban Najeriyar ƙaddamar da jiragen na cikin ƙudurorin gwamnatin tarayya na yaƙar matsalar tsaron da ke addabar ƙasar. Gwamnatin...
Nijar ta bayyana aniyarta na ƙarfafa cinikayya da ƙasashe makwabtanta irin su Aljeriya da Libiya, ta yadda za ta yi amfani da tashoshin jiragen ruwan ƙasashen...
An lalata wata matatar mai a birnin Kremenchuk na ƙasar Ukraine a wani harin da jiragen saman Rasha suka kai cikin dare a cewar hukumomin ƙasar....
Magajin garin Sergei Sobyanin ya ce jami’an tsaron sama sun harbo jirgin maras matuƙi tare da tarkacen sa ya faɗa a cibiyar Expo na birnin. Wannan...
Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON), ta ce daga ranar laraba 12 ga watan Yuli, dukkan dukkan jiragen da ke ɗauke da lasisin ɗebo ‘yan Najeriya za...
Fasinjoji da dama na kasashen waje sun maƙale a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a ranar Litinin, yayin da...