Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ne ya jagoranci tawagar ‘yan wasa na Najeriya yayin zaman nuna jimamin waɗanda suka mutu a lokacin kallon wasan ƙwallon...
Wani jami’i a gabashin Libya ya musanta zargin cewa da yawa daga cikin waɗanda ambaliyar ya shafa sakamakon mummunar ambaliyar ruwa a ƙarshen makon da ya...