Tag: Jima'i
-
Zubar da jini bayan jima’i na iya zama alamar ciwon daji na mahaifa – Masana
Farfesa Isaac Adewole, tsohon ministan lafiya a Najeriya, ya ce mutane da yawa ba su da masaniyar cewa tuntuɓar jini musamman a lokacin zubar jini ko kuma bayan jima’i na iya zama alamar farko ta kansar mahaifa. Mista Adewole, shugaban, ‘African Cancer Coalition’, ya shaida wa manema labarai a Legas ranar alhamis a wata hira…
-
MSSN ta yi ƙorafi ga gwamnatin Najeriya akan rubuce-rubucen jima’i a cikin littattafan ‘yan firamare
Ƙungiyar ɗalibai musulmi ta Najeriya (MSSN), ta bayyana damuwarta matuƙa kan sanya rubututtukan jima’i a cikin wasu litattafan firamare da sakandare da ake yaɗawa a Najeriya. Wasiƙar mai taken “Haɗa Jima’i da Luwaɗi a Littattafan Firamare da Sakandare na Najeriya: Barazana ga ɗabi’a da kai hari kan ɗabi’un al’adu/addini,” an aika zuwa ga ministan ilimi,…
-
Yadda aya ke ƙara karfin jima’i da kuma hana tsufa da kawar da ciwon siga
Aya nau’in ɗan itaciya ne na tuber ne mai zaƙi, amfanin gona ne mai ɗanɗano irin na almond, kuma ya sami shahara a matsayin abinci mai gina lafiya. Ana kiranta Ofio da Yarbanci, Aya Hausa, Imumu da yaran Igbo, ana iya cin aya ɗanyarta ko bayan an dafa shi. Ana iya fitar da shi azaman…