Mutum 12 ne suka mutu, 20 suka jikkata a wani hari da aka kai wata kasuwa a Yammacin Sudan Aƙalla mutum 12 ne suka mutu yayin...
Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) a jihar Ebonyi, ta tabbatar da rasuwar mutum shida a wani hatsarin mota da ya auku a hanyar Afikpo zuwa...
An samu gagarumar fashewar a wata cibiyar sayar da gas na girki a Nairobi, babban birnin Kenya inda aƙalla mutum biyu suka mutu kuma mutum 300...
Aƙalla mutane 8 suka mutu, yayin da wasu 84 kuma suka jikkata sakamakon fashewar wani abu a wata tashar mai da ke Conakry babban birnin ƙasar...
Mutane 16 sun rasu, wasu 30 sun samu rauna a hatsarin babbar mota a yankin Jos da ke jihar Filato. Wata tirela makare da kaya da mutane...
Mutane da dama ne aka rawaito sun jikkata sakamakon wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a garuruwan Dusai da ’Yan Gamji na Ƙaramar...
Wani mazaunin garin ya ce yan bindigar sun kewaye wurin da ake Mauludin da harbin bindiga da wajen misalin karfe 11:5pm na daran ranar Lahadi. Alfijir...
Mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, wasu 40 kuma suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da manyan motoci biyu ranar Laraba a Yobe....
Wata motar bas da ke jigilar galibin baƙin haure ‘yan ƙasar Venezuela ta yi hatsari a tsakiyar ƙasar Mexico a ranar Talata, inda aƙalla mutane 15...
Aƙalla mutane 18 ne suka jikkata bayan wata motar bas mallakin gwamnati ta kauce hanya ta faɗa cikin wani tsauni da ke Watawala a tsakiyar ƙasar...