Tag: Jihohi
-
Gwamnatin Najeriya ta rabawa mutane 160,572 naira biliyan 14.6 a jihohin arewa shida
Shugaba na ƙasa, na ‘COVID-19 Action’ da Farfaɗowa fa Tattalin Arziƙi, (NG-CARES), Abdulkarim Obaje, ya ce Gwamnatin Tarayya ta kashe Naira biliyan 14.6 a cikin shirin ga mutane 160,572 da suka ci gajiyar shirin a jihohin Arewa shida. Da yake jawabi a Bauchi a ranar Laraba a ƙarshen taron majalisar ministocin birnin, Obaje ya ce…
-
Zai yi wahala Gwamnatin tarayya da jihohi su biya albashin ma’aikata daga watan Yuni – Obaseki
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi iƙirarin cewa zai yi wahala gwamnatin tarayya da na jihohi su biya albashin ma’aikatan gwamnati daga watan Yuni ba tare da an yi amfani da maƙudan kuɗaɗe ba ko kuma cire tallafin man fetur. Mista Obaseki, wanda ya bayyana hakan a Benin a yayin bikin ranar Mayu, ya…
-
Wasu jihohi a arewacin Najeriya za su fuskaci ƙarancin ruwan sama – NEMA
Jihohin Kaduna, Kano, Bauchi, Jigawa, Yobe da birnin tarayya Abuja za su iya fuskantar ƙarancin ruwan sama. Babban Darakta na Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa, NEMA, Mustapha Ahmed ne ya bayyana haka, cewa “babban birnin tarayya, Abuja, Kaduna, Bauchi, Kano, Jigawa da Yobe na iya samun ƙarancin ruwan sama a cikin wannan shekara”.…
-
Gwamnonin da suka fara takun saƙa da waɗanda za su gaje su tun kafin miƙa mulki
Wasu gwamnonin jihohi sun sha kaye a hannun manyan abokan hamayyarsu a zaɓen gwamnoni da membobin majalisun jihohi da aka kammala ranar 18 ga watan Maris, 2023. Gwamnonin da hakan ta faru da su sun gama zangon mulkinsu na biyu na tsawon shekaru 8, amma duk da haka suka gaza samun amincewar mutanensu wajen tabbatar…