Daga Maryam Umar Abdullahi An hana zirga-zirgar ababen hawa har zuwa shida na yamma a jihohin da za a yi zaɓen. A yau Asabar Hukumar Zaɓe...
Ga jerin kuɗaɗen da jihohin Najeriya 36 suka ware a matsayin kasafin kowannensu na shekarar 2024. Jerin na nuna daga jihar da ta kasafinta ya fi...
Shugabar kotun ɗaukaka ƙara, Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem, ta miƙa dukkan ƙararrakin zaɓe da ke gaban kotun a jihohi 36 zuwa rassan kotun ɗaukaka ƙara dake...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ta ce jihohi 13 da al’ummomi 50, musamman a Arewa, mai yiwuwa ne za a yi ruwan sama...
Bayan buɗe madatsar ruwan Lagdo na ƙasar Kamaru, gwamnatin tarayya ta ce za a fuskanci ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu jihohi nan da kwanaki bakwai...
Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara ɗaukar matakan daƙile tashin gwauron zabi da gwamnatin tarayya ta yi na cire tallafin man fetur. Kamfanin...
Hukumar Lafiya ta Duniya, (WHO), ta ce za ta yi amfani da tallafin dala miliyan 9.3 da gwamnatin Kanada ta bayar wajen aiwatarwa a jihohi 15...
Daga Ibraheem El-Tafseer Cutar Mashaƙo, wadda a turance ake kiranta da ‘Diphtheria’ ana zargin ita ce ta ɓulla a garin Potiskum dake jihar Yobe, inda yara...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta kama wasu ƙwayoyin Tramadol da suka kai 122,900 da Exol-5 a jihohin Bauchi, Kano...
Ƙungiyar Mata Musulmi a Najeriya (FOMWAN), ta kafa makarantun 147 a jihohi 36 da babban birnin tarayya, Abuja. Shugabar Kwamitin Ilimi ta FOMWAN, Lateefa Durosinmi ce...