Tag: Jihar Osun
-
An kama likita da laifin kashe direban tasi da ƙwayoyi masu guba a Edo
Daga Fatima GIMBA, Abuja Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Edo sun kama wani likita mai suna Abass Adebowale da laifin kashe wani direban tasi ta hanyar yi masa allurar da kwayoyi masu guba. A cewar rahotanni, Adebowale, bayan ya aikata laifin, ya jefar da gawar Agbovinuere a cikin daji, kuma ya sace motar sa kirar…