Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ba da umarnin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa Eze Asor, basaraken al’ummar Obudi-Agwa, da wasu mutum huɗu...
A shekarar 2021, mai taimakawa tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, wato Ahmad Gulak, ya rasa ransa. An kashe shi ne a jihar Imo, bayan wasu ‘yan...