Wani mummunan lamari ya auku a jihar Imo yayin da Jaridar Vanguard ta rawaito cewa ‘yan bindiga sun kashe soji takwas, ‘yan sanda da jami’an NSCDC a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta ce ta kama wani sufeto na ‘yan sanda, wanda ya ci zarafin wani matashi a wani faifan bidiyo. A wata...
Jami’an ‘yan sanda na shiyyar Umuaka da ke ƙaramar hukumar Njaba a jihar Imo, sun cafke wata mai suna Bebiana Paulinus da ake zargi da satar...
Wasu ‘yan bindiga a yammacin ranar Juma’a, sun yi garkuwa da wani limamin cocin Katolika, Rabaran Mathias Opara, a jihar Imo. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN)...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe babban basaraken garin Orsu Obodo da ke ƙaramar hukumar Oguta a jihar Imo, Eze Victor Ijioma da kuma wazirin garin Mgbele...
‘Yan ta’adda sun kaima tawagar jami’an EFCC, waɗanda ke bakin aikin sa ido a zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya farmaki a ranar Asabar...
Ƴar Najeriya mawallafiya Flora Nwapa, littafinta Efuru ya sa ta zama mace ta farko da ta wallafa littafi da turanci. Aikinta ya share fage ga bayyanar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Imo, Muhammed Barde, a ranar Alhamis, ya ce rundunar ta kori ‘yan sanda bakwai bisa laifin cin zarafin ‘yan sanda. CP, wanda...
A ranar asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a babbar kotun jihar Imo, da ke ƙaramar hukumar Orlu a jihar. An ce maharan sun...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar Biafra ta IPOB ne ko kuma ESN sun kona ofishin Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC)...