Tag: Jihar Ekiti
-
An sace wata ɗalibar jami’a a Jihar Ekiti
Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta ƙaddamar da wani ƙwaƙƙwaran bincike biyo bayan ɓacewar Helen Okorie, ɗaliba mai digiri na farko a jami’ar jihar Ekiti. A wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan, Sunday Abutu ya fitar a ranar Lahadi, ya bayyana cewa ɗalibar ‘yar shekara 23 ta bar gidanta kwanaki goma da suka wuce…
-
Boka ya mutu a otal yana tsaka da lalata da matar fasto
Wani boka mai matsakaicin shekaru mai suna Kehinde ya faɗi ya mutu bayan da ake zarginsa da yin lalata da wata mace a wani otal da ke Ikere-Ekiti, a ƙaramar hukumar Ikere ta jihar Ekiti. Rahotanni sun nuna cewa marigayin sanannen boka ne da ke bada maganin gargajiya a yankin, kuma ya mutu ne a…