Rundunar ‘yan sanda a Ebonyi, ta tabbatar da cewa Rev. Fr. Joseph Azubuike da aka yi garkuwa da shi a ranar Litinin, ya samu ‘yanci. Wata...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe ma’aikacin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) a jihar Ebonyi....
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da cewa an harbe mutum biyu har Lahira tare da jikkata wani jami’in ‘yan sanda a lokacin da mayaƙan...