Bayan dakatar da tattara sakamakon zaɓen Adamawa, ‘yar takarar jam’iyyar APC, Sanata Aisha Binani Ɗahiru, ta shigar da ƙara a gaban babbar kotun tarayya da ke...
Jam’iyyar PDP ta yi ƙira ga hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ta dawo da tattara sakamakon zaɓen gwamnan Adamawa tare da bayyana...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta bayyana ranar da za a sake gudanar da zaɓukan jihohin Kebbi da Adamawa. Mista Rotimi Lawrence Oyekanmi,...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta bayyana zaɓen gwamnan jihar Adamawa da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris a matsayin wanda...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, (NiMet), ta yi hasashen zazzafar kura daga ranar Alhamis zuwa Asabar a faɗin kasar. Yanayin NiMet da aka fitar ranar...
Wata ɗalibar jami’ar Modibbo Adama da ke Yola a jihar Adamawa, Raudah Sheik-Jimeta, ta bayyana cewa tana samun naira 80,000 a duk wata daga sayar da...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, CP S.K. Akande, ya bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar ta kama bindigogi ƙirar AK47 guda 22 da kuma mutane da...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa sun cafke Barnabas Abduneza ɗan shekara 40, mazaunin ƙauyen Kpasham da ke ƙaramar hukumar Demsa (LGA)...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama wani mutum da ake zargi ya jefe ‘ya’yansa biyu da kuma dukan su da sanda har sai da...
Daga Fatima GIMBA, Abuja A safiyar ranar Asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kashe mataimakin shugaban majalisar dokokin Ƙaramar pp 0′ hukumar Song ta jihar Adamawa,...