Wata gobara ta ƙone buhunan amfanin gona 1,900 na miliyoyin naira da ta tashi a babbar kasuwar hatsin nan da ke ƙaramar hukumar Gombi ta Jihar...
Aƙalla mutane takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da wasu bakwai suka ɓace a wani hatsarin kwale-kwale a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya....
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta shawarci mazauna Adamawa da ke yankunan da ke fama da ambaliyar ruwa da su ƙaura zuwa wuraren...
Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara ɗaukar matakan daƙile tashin gwauron zabi da gwamnatin tarayya ta yi na cire tallafin man fetur. Kamfanin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani matashi ɗan shekara 24 mai suna Amos Christopher bisa zarginsa da lakaɗa wa ƙaninsa duka ya mutu har...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari da aka dakatar yana hannunsu. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar,...
Hukumar yaƙi da da hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta ƙona wata masana’anta a Adamawa dake kai wa ƙasashen Chadi da Kamaru...
Jam’iyyar PDP ta bayyana nasarar da Gwamna Ahmadu Fintiri ya samu a zaɓen Gwamnan Jihar Adamawa a matsayin wani gagarumin nasara ga dimokuraɗiyya da kuma barin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta bayyana gwamna mai ci Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Adamawa. INEC...
An tsaurara tsaro a lokacin da jami’an hukumar zaɓe mai zaman kanta na ƙasa (INEC) suka sake taro a cibiyar tattara sakamakon zaɓe a jihar Adamawa...