Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta kammala jigilar maniyyatan Najeriya da suka fito daga jihar Kaduna guda 298 ɗaya daga jihar Bauchi da jami’an hukumar 16....
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta ce dakatarwar da hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta yi a cikin gida na Max Air...
Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta rattaɓa hanunnun yarjejeniyar fara jigilar mahajjata da kamfanin jiragen saman Najeriya huɗu da aka amince da su. Sune aka amince...