A wani mataki na kare kansu daga ƙalubalen tsaro, mutanen ƙaramar Hukumar Jibiya da ke jihar Katsina sun fara sare bishiyoyin manyan hanyoyin shiga garin. Sun...
Da rana tsaka a jiya Lahadi, ‘yan bindiga suka tare hanyar Jibia zuwa Katsina, inda suka harbe direban motar Hukumar Sufuri ta Jihar Katsina (KTSTA), suka...