Tag: Jaririnta
-
Wata Likitan birnin New York ta harbe jaririnta, sannan ta kashe kanta
Daga Nusaiba Hussaini Krystal Cascetta, wata fitacciyar ƙwararriyar likitan dabbobi a Dutsen Sinai a birnin New York, ta harbe jaririnta har lahira, sannan ta kashe kanta a gidanta da ke Somers, New York, da misalin ƙarfe 7:00 na safiyar ranar Asabar, in ji ‘yan sanda. Kisan ya girgiza mazauna yankin Westchester dake arewacin birnin New…