Tag: Jarida
-
Ku inganta aikin jarida ta hanyar amfani da ci gaban fasahar zamani – Bego
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwamishinan yaɗa labarai, cikin gida da al’adu, Alhaji Abdullahi Bego ne ya yi wannan ƙiran a lokacin bikin horon kwanaki biyu ga ‘yan jarida masu aiki a kan yaɗa labarai a Kano. Sannan ya buƙaci membobin ƙungiyar (NUJ) su bincika damar kasuwanci. A wani yunƙuri na inganta aikin jarida, an ƙarfafa gwiwar…
-
Ranar ‘yan jarida ta ƙasa: Za mu bada goyon baya wajen yaɗa sahihancin labarai da kare ‘yancin ‘yan jarida – Kwamared Rajab
Ƙungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Yobe a ranar Laraba, ta bi sahun sauran ƙungiyoyin ‘yan jarida ta duniya domin bikin ranar ‘yancin ‘yan jarida ta duniya na shekarar 2023 wanda babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya ya ayyana a watan Disambar 1993, biyo bayan shawarar babban taron UNESCO. A cikin wata sanarwa da…
-
An kori ɗan jarida saboda sukar gwamnatin Borno
Wani ɗan jarida mai suna Adamu Aliyu Ngulde da ke aiki da gidan talabijin na Al-Ansar da kuma gidan rediyo a jihar Borno ya rasa aikinsa saboda ya harzuka gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum. Bidiyon lamarin wanda ya yaɗu a kafafen sada zumunta kuma ya samu Neptune Prime ya bayyana cewa Adamu Ngulde…
-
Sheraton Hotels ya koma Abuja Continental Hotel
Shaharren gidan saukar baki na Sheraton da ke Abuja daga yanzu za a rika kiransa da Abuja Continental Hotel,bayan da masu mallakina, Capital Hotels Plc, suka sanar da sauya sunan a takardar yarjejeniya da aka shigar. Bayanin ya nuna matakin farko na kamfani na Capital Hotels tun lokacin da kamfanin 22 Hospitality Limited ya samu…