Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Neman Samun Gurbin Karatu a Makarantun Gaba da Sakandare ta JAMB, Farfesa Ishaƙ Oluyede ya koka kan yadda wasu iyaye ke zana...
Daga Maryam Umar Abdullahi Labarin wani bawan Allah mai suna Umar Ishaku Tabbas na tausaya wa wani bawan Allah mai suna Umar Ishaku bisa ga halin...
A makon da ya gabata ne, aka tsinci gawar wani yaro ɗan 16, mai suna Muhammad Zainul Abidin da aka bayyana ɓacewarsa tare da cire wasu...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar gama gari ta shekarar 2023, UTME. Shugaban sashen hulɗa da jama’a na hukumar Fabian Benjamin,...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta bayyana cewa ɗaliban da suka zana jarrabawar JAMB na shekarar 2023, UTME, da su fara duban sakamakonsu daga...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta JAMB, ta sake sanya ranar rubuta jarabawar gama-gari ta Jami’a, UTME, ga wasu ‘yan ɗalibai a Kwalejin Christ Ambassadors da...
Hukumar Shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB, ta sanar da sabuwar ranar da za a fara jarrabawar gama-gari ta UTME na wannan shekarar 2023 Hukumar ta bayyana...