Daga Nusaiba Hussaini Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa ya janye sunan Dakta Maryam Shetty daga Kano a matsayin minista, tare da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce zai kawar da tsofaffin takardun kuɗin naira “a hankali” tare da maye gurbinsu da sababbin. Muƙaddashin gwamnan...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda, (IGP) Kayode Egbetokun, ya musanta cewa ya bayar da umarnin korar duk ‘yan sandan da ke da alaƙa da manyan ‘yan siyasa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta janye jami’anta na kwantar da tarzoma waɗanda ke aikin kare wasu tsofaffin jami’an gwamnatin ƙasar ciki har da...
Ma’aikatan lafiya na Najeriya sun janye yajin aikinsu na kwanaki 12 bayan wata ganawa da suka yi da shugaban ƙasar, Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin....
A ranar Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Ɗahiru-Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye ƙarar da ta...
Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP a jihar Ogun, Olufemi Oguntoyinbo, a ranar Asabar, ya yi kira ga al’ummar jihar da su yi watsi da bayanan...