Ƙungiyar ECOWAS ta cire takunkumin da ta saka wa Jamhuriyar Nijar wanda ya haɗa da batun rufe iyaka da kuma kasuwanci. Ta bayyana haka ne a...
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya na NLC da TUC sun sanar da janye yajin aikin da suka fara ranar Talata. Ƙungiyoyin de sun tsunduma yajin aikin...
Afirka ta Kudu ta sanar da janye dukkan jami’an diflomasiyyarta daga Tel Aviv bayan ƙazamin harin da Isra’ila ta kai a Gaza a daren Lahadi. Harin...
Turkiyya ta yi wa jakadanta da ke birnin Tel Aviv ƙiranye kan cewa ya koma Ankara domin tattaunawa a daidai lokacin da Falasɗinawa ke ci gaba...
Ƙasashen duniya da dama sun yi ƙira kan Isra’ila ta tsagaita wuta dangane da hare-haren da take kai wa Gaza. Ƙasar Bolivia a ranar Talata ta...
A halin yanzu akwai kimanin dakarun Amurka 1,000 da ke aikin kakkaɓe ’yan ta’adda a ƙasar ta Jamhuriyar Nijar. Majalisar Dattawan Amurka ta yi fatali da...
Bola Tinubu ya soke naɗin da ya yi wa Injiniya mai shekaru 24 a duniya Imam Kashim Imam a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na hukumar kula da tituna...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce Faransa za ta janye jakadanta tare da kawo ƙarshen duk wani haɗin gwiwa da sojojin ƙasar ke yi da Nijar...
Dubban jama’a ne suka gudanar da zanga-zanga a ranar Asabar a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar domin neman tsohon mai mulkin mallaka, Faransa, da ta janye...
Ƙungiyar lokitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta janye yajin aikin da ta shiga bayan kwana 17, inda likitocin za su ci gaba da aiki daga...