Tag: Jam'iyyar
-
Nasara ta zata bai wa ibo damar shugabancin Najeriya – Atiku
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin sanya tashar jiragen ruwan Onitsha ta yi aiki idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa a zaɓen 2023. Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban, ya yi alƙawarin ne a ranar alhamis a taron yaƙin neman zaɓen jam’iyyar PDP da aka gudanar a Awka…