Tag: jami’i
-
An gurfanar da jami’in Binance a gaban kotun Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da kamfanin Binance da manyan jagoririnsa biyu; Tigran Gambaryan da Nadeem Anjarwalla da ya tsere, a gaban kotu. An gurfanar da Tigran Gambaryan a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar Alhamis ƙarƙashin mai shari’a Emeka Nwite. Tigran Gambaryan ya je kotun da misalin ƙarfe 9:15 na safiyar Alhamis, amma…
-
Ɗan fashin mota ya kashe jami’in kwastam a Kebbi
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) reshen jihar Kebbi, a ranar Lahadin da ta gabata ta tabbatar da kisan wani ma’aikacinta mai suna Aminu Abdullahi da wani da ake zargin mai safarar motoci ya yi a ƙaramar hukumar Yauri ta jihar. Kakakin hukumar, ASC Mubarak Mustapha, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya…