Tag: Jami’ar Colombia
-
Jami’ar Columbia ta yi barazanar korar masu zanga-zangar adawa da yaƙin Gaza
Jami’ar Columbia ta yi barazanar korar ɗaliban da ke zanga-zangar adawa da hare-haren da Isra’ila take kai wa Gaza. Jami’ar ta ce ɗaliban da ke zaman dirshan a wani ginin harabar makarantar a matsayin zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu, na fuskantar korar daga karatunsu, saboda sun karya doka. KU KUMA KARANTA: Ɗalibai a faɗin Amurka na…