Tag: Jami’ar
-
An ceto ɗaliban jami’ar Jihar Kogi da aka sace
Jami’an tsaro sun ceto ɗaliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi. Rundunar haɗin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro ta ceto daliban su tara ne bayan musayar wuta da ’yan bindigar. Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta ce a samamen da suka kaddamar a Dajin…
-
Ɗaliban Jami’ar Maryam Abacha MAAUN sun ƙirƙiri manhajar sada zumunta
Tsofaffin ɗaliban Jami’ar Maryam Abacha American University dake Maraɗi a jamhuriyyar Nijar sun bayyana cewa sun ƙirƙiri wata manhaja wacce al’umma za su yi amfani da ita wajen sada zumunta a tsakaninsu. Manhajar wacce suka sanya wa suna da ‘Afrister’, sun ce manhaja ce da aka ƙirƙira da za ta kawo sauyi wajen bai wa…
-
Babu jami’ar tarayya da aka yarda ta yi cajin kuɗin koyarwa – Gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayya ta dage cewa babu wata jami’ar gwamnatin tarayya da ta amince ta caji nauyin karatun ɗalibai a ƙasar nan. David Adejo, babban sakataren ma’aikatar ilimi ne ya bayyana haka a wani taron jin ra’ayin jama’a da kwamitin majalisar wakilai kan basussukan ɗalibai a Abuja. Mista Adejo ya ce ƙarin kuɗaɗen da jami’o’in gwamnatin…