Jami’an tsaro tare da haɗin gwiwar ‘yan banga da mazauna yankin sun kashe ‘yan bindiga 21 a ƙaramar hukumar Danko Wasagu ta jihar Kebbi, kamar yadda...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin Jihar Zamfara ta ɗauki matakin zuba jami’an tsaro a manyan hanyoyin da ke fuskantar barazanar ‘yan bindiga. Idan ba a manta ba,...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni CON, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da tallafa wa hukumomin tsaro a jihar domin...
Rundunar ‘yan sandan ta bayyana cewa an ga yawan manyan jami’an tsaro a Jigawa ne domin daƙile rashin zaman lafiya a zaɓen da za a sake...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishinta da ke ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, yayin da...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi martani kan labarin nan da ya bazu a ranar Litinin cewa jami’anta sun yi kutse a hedkwatar babban...
Gwamnatin Edo ta sanar da ceto shida daga cikin fasinjojin jirgin kasa 31 da aka sace ranar asabar, a ƙaramar hukumar Igueben da ke jihar. Kwamishinan...
A ranar talata 29 ga watan Nuwamba ne aka gabatar da Aminu Muhammad matashi kuma ɗalibin jami’a da ake zargi da cin mutuncin matar Shugaban ƙasa...