Ba mu tura jami’an tsaro masarautar Kano ba – Nuhu Ribadu Ofishin mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan harkokin tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu...
Gwamnan Zamfara ya jinjinawa jami’an tsaro tare da yin jaje ga wanda iftila’in ya shafa Daga Idris Umar, Zariya Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjinawa...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewar jami’an tsaro sun gayyaci Malamin addinin Musuluncin nan na Jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi game da kalamansa a...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce nan ba da jimawa ba gwamnatinsa za ta fara rabon tallafin kayan abinci ga talakawa, da jami’an tsaron da...
Gwamnatin Najeriya ta ce jami’an tsaron ƙasar za su haɗa gwiwar domin soma yin dirar mikiya kan mutanen da ke sanya dala ta yi tsada. Wannan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da a duba yiwuwar kafa rundunar ‘yansandan jihohi a ƙasar. Wannan dai na daga cikin batutuwan...
Jami’an tsaro sun damƙe wani ɗalibi a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Jihar Bauchi ɗauke da bindiga da harsashi. Ɗalibin ɗan aji 3 uku...
A ranar lahadi ne wata tawagar ’yan fashin daji ta kai wani mummunan hari a garin Zakka da ke ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina. Wakilinmu...
Kimanin jami’an tsaro dubu 40 ne aka jibge a jihar Kogi domin tabbatar da an gudanar da zaɓen gwamnan jihar lafiya da za a yi a...
Jami’an tsaro sun gano bindigogi ƙirar AK-47 kimanin 150 da albarusai sama da 3,000 a gidan wani ɗan bindiga da suke nema ruwa a jallo a...