Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Neman Samun Gurbin Karatu a Makarantun Gaba da Sakandare ta JAMB, Farfesa Ishaƙ Oluyede ya koka kan yadda wasu iyaye ke zana...
Daga Ibraheem El-Tafseer Yarinyar nan da ake zargi da ƙara wa kanta maki a jarrabawar JAMB ta amince cewa ita da kanta ta sauya sakamakon jarrabawar....
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta ce tana nazarin wata sabuwar manufa ta baiwa masu rubuta da suka yi jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) damar...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta (ICPC) a ranar Alhamis ta gurfanar da Farfesa Dibu Ojerinde, tsohon magatakardar hukumar shirya jarabawar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta biya jimillar kuɗi zunzurutu har Naira biliyan 1,478,416,000.00 ga masu shirya jarabawar JAMB, wato ‘Computer Best...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar gama gari ta shekarar 2023, UTME. Shugaban sashen hulɗa da jama’a na hukumar Fabian Benjamin,...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta JAMB, ta sake sanya ranar rubuta jarabawar gama-gari ta Jami’a, UTME, ga wasu ‘yan ɗalibai a Kwalejin Christ Ambassadors da...
Hukumar Shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB, ta sanar da sabuwar ranar da za a fara jarrabawar gama-gari ta UTME na wannan shekarar 2023 Hukumar ta bayyana...