Labarai9 months ago
Ba mu nemi izinin gwamnatin tarayya don ɗaukar makamai ba – FRSC
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) a ranar Lahadi ta yi watsi da rahotannin da ke cewa tana neman izinin gwamnatin tarayya domin jami’anta su fara riƙe makamai...