Tag: Iyalansa
-
Shaikh Ɗahiru Bauchi na nan da ransa – Iyalansa
Daga Idris Umar, Zariya Makusantan fitaccen Malamin Ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya, Shaikh Ɗahiru Usman Bauchi sun ƙaryata jita-jitan da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa babban malamin ya rasu. Makusantansa sun ce labarin ƙanzon kurege ne, wanda bai da tushe balle asali. Idan za a tuna a makon jiya ne aka yi ta yaɗa…
-
‘Yan bindiga sun sace Sarki da iyalansa a jihar Nasarawa
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sanda a jihar Nasarawar ta ce jami’anta na can suna ƙoƙarin kuɓutar da mai martaba Sarkin Gurku da iyalinsa, waɗanda ‘yan bindiga suka sace. Rundunar `yan sandan ta tabbatar da cewa da misalin ƙarfe goma na dare, maharan waɗanda ake zargin masu satar mutane ne ɗauke da bindigogi suka kutsa…