Tag: Iyaka
-
Gwamnatin Bauchi za ta sasanta rikicin kan iyaka da Jigawa
Gwamnatin jihar Bauchi ta sake nanata shirinta na sasanta rikicin kan iyaka tsakanin al’umomin ƙaramar hukumar Itas-Gaɗau da ƙaramar hukumar Kafin-Hausa ta jihar Jigawa. A wata ziyarar gano gaskiya mataimakin gwamnan jihar Auwal Mohammed Jatau wanda ya zama shugaban hukumar kula da iyakokin ƙasar ya yabawa al’ummomin kan rashin ɗaukar doka a hannunsu. Ya ce…
-
Rufe iyakar Nageriya da Nijar ya sa mun tafka asara – ‘Yan kasuwar Sakkwato
Tun bayan da aka samu matsalar da ta haifar da rufe iyakokin ƙasa da ƙasa na Nijar da Najeriya ‘yan kasuwa daga cikin Gada dana ƙauyukan Gada suke ta fama da asarori masu ɗimbin yawa. Zuwa yanzu ‘yan kasuwa, sun yi asara mafi muni a sanadin dakatar lodin manyan motoci Tirela waɗanda suke ɗauke da…
-
Buɗe iyakokin Najeriya, baraza na ne a gare mu – manoman shinkafa ‘yar gida
Daga Ibraheem El-Tafseer Manoman shinkafa a Najeriya sun koka game da fasa-ƙwaurin shinkafa ‘yar waje da suka ce na ƙaruwa zuwa cikin ƙasar, abin da suka bayyana cewa hakan na shafar noman shinkafar ta cikin gida. Ƙungiyar masu noman shinkafa ‘yar gida a Najeriya sun kuma ce buɗe kan iyakokin ƙasar barazana ne ga jarin…