Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya gana da takwaransa na ƙasar Iraƙi Abdul Latif Rashid da firaiministan ƙasar Mohammed Shia al Sudani yayin wata ziyarar...
Daga Maryam Umar Abdullahi Ƙasar Iraƙi ta haramtawa bankunan ƙasar 8 yin hada-hada da dalar Amurka, a matsayin matakin rage damfara, hallata kuɗaɗen haram da sauran...
Rundunar sojin Amurka ta ce dakarunta sun ƙaddamar da jerin hare-hare ta sama a wasu yankuna na Syria da Iraki domin yin ramuwar gayya kan kisan...
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jagoranci wani taron tsaro a ofishinsa na Dolmabahce da ke birnin Santambul. Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan da Ministan...