Tag: India
-
Gobara ta kashe jarirai shida a Indiya
Gobara ta kashe jarirai shida a Indiya Jarirai shida sabbin haihuwa sun rasu sakamakon wata gobara da ta faru a wani asibitin yara a babban birnin Indiya, kamar yadda ‘yan sanda a ƙasar suka tabbatar. Firaministan Indiya Narendra Modi ya jajanta sakamakon irin ɓarnar da wannan gobara ta yi. A lokacin gobarar wadda ta faru…