Tag: Ina
-
Mijina yayi wa ubana dukan kawo wuƙa, ya ɓata mini sana’a
Wata kotun gargajiya da ke Mapo, Ibadan, jihar Oyo, ta ɗage ci gaba da sauraron ƙarar da wata mata mai suna Tawakalitu Hassan ta shigar a gabanta a kan mijinta, Ganiyu Hassan, har zuwa ranar 30 ga Maris. Tawakalitu, a cikin ƙarar ta, ta roki kotu da ta dakatar da alakar da ke tsakaninta da…