Tag: Imo
-
Kotu a Imo, ta tura matasa huɗu gidan gyaran hali, kan laifin aikata luwaɗi
Wata kotun majistare da ke Owerri ƙarƙashin jagorancin Barista Uche Stella Chukwu ta bayar da umarnin ɗaure wasu mutane huɗu bayan sun amsa laifin yin luwaɗi da wasu matasa uku a jihar. Ana zargin Chibuzor Peter mai shekaru 37 da laifin aikata luwaɗi da ba bisa ƙa’ida ba game da yara maza uku masu shekaru…