Tag: Iftila’in
-
Gwamnan Zamfara ya jinjinawa jami’an tsaro tare da yin jaje ga wanda iftila’in ya shafa
Gwamnan Zamfara ya jinjinawa jami’an tsaro tare da yin jaje ga wanda iftila’in ya shafa Daga Idris Umar, Zariya Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjinawa ƙoƙarin jami’an tsaro na haɗin gwiwa game da sabbin hare-hare da nasarorin da suke samu a kan ‘yan bindiga a jihar. A ƙarshen makon da ya gabata, rundunar sojojin…